Taskar Labarai

Allahu Akabar Bidiyon Yadda Akayi Jana’izar Shatu Bawa Fitacciyar Yar Tiktok

Allahu Akabar Bidiyon Yadda Akayi Jana'izar Shatu Bawa Fitacciyar Yar Tiktok

Innalillahi Wa’innaillahir Raji’un!! Yadda Akayi Jana’izar Yar Tiktok Wato Shatu Bawa, Inda Ta Rasa Ranta.. Wannan Zamu Iya Cewa Wa’azine Ga Yan Mata Masu Rashin Mutunci Da Iskanci A Shafin Tiktok Din. Domin Sunaji Suna Gani Ga Inda Yar Uwarsu Ta Tafi. Haka Zakila Kowa Zai Bita A Hankali A Hankali.

Idan Kunne Yaji Gangan Jiki Ya Tsira, Da Yawan Wasu Yan Tiktok Din Musanman Ma Mata. Sun Shiga Hankalinsu Ganin Gawar Shatu Bawa. Inda Hankalinsu Ya Tashi Sosai.

Muna Fatan Allah Ya Gafarta Mata Ya Kyautata Tamu Bayan Nata. Mun Kawo Muku Cikakken Bidiyon Janazar Nata.

Back to top button