Taskar Labarai

Allah Sarki Marigayiya Hauwa Maina ta Samu Takwara an sama Jikarta Sunan ta

Allah Sarki Marigayiya Hauwa Maina ta Samu Takwara an sama Jikarta Sunan ta

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta ArewaTimes Hausa.

Allah mai yadda yaso a lokacin da yaso kuma k inda yaso haka zalika ba wanda ya isa ya hana.

Allah ya azirta yar tsohuwar Jarumar kannywood hauwa maina da samun karuwar ya mace.

Inda cikin yaddar allah da taimakon sa ta sakawa yar tata tata sunan kakar ta da allah ya karbi rayuwar ta shekarun baya.

Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa hajiya hauwa maina ta samu Takwara a yayin da diyar ta me suna Maryam Bukar Hassan ta samu karuwa kuma an sami diya mace hakan yasa aka sama jaririyar sunan kakarta watau Marigayiya Hauwa Maina.

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta ArewaTimes

Back to top button