Kannywood

Alhamdulillah Sanarwa Daga Aminu Saira Kan Shirin Labarina

Alhamdulillah Sanarwa Daga Aminu Saira Kan Shirin Labarina.

Dan ganeda cigaban Shirin nan Mai dogon zango na labarina, director Malan Aminu Saira yafito yayi sanarwa Mai muhimmanci.

“SANARWA! SANARWA! ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAH . Muna Sanar da Ma’abota Kallon Wannan Shiri na #LABARINA series cewa In sha Allah Zamu cigaba da daukar Season 5&6 . Muna kuma Sa ran Fara Haska muku shi a wata mai kamawa (JULY 2022) in sha Allah. Muna baku hakurin akan dogon Jira da kukai, muna Godiya ga kyaunar ku Gare mu  Allah yabar Zumunci  @sairamoviestv #LABARINA 5&6”

Back to top button