Al'umma

Akwai Halittun Ruwa Masu Jiki Rabi Mutum, Rabi Kifi?

Takaitacciyar amsa shi ne a’a, babu! Amma kuma sai dai akwai wasu manyan halittun ruwa da wasu mutane ke dauke a matsayin hakan wadanda ake kira Mermaids, da wasu ke ganin suna kamar kifi rabi, da kamar mutum ɗayan rabin.

Wutsiyar Mermaids a kwance suke, kamar manyan kifaye porpoises da whales, ba a tsaye ba kamar na kifayen da muka sani sosai ba, kuma kasancewar waɗannan halittu sau da yawa suna iya ɗan adam cikin hankali.

Haka zalika, kamannin yadda siffar Mermaids take (a siffa mai kyau) ƙirjinsu na nuna cewa su dabbobi ne na ruwa masu shayarwa kamar yadda mace a cikin mutane ke shayarwa.

Advertisement