Al'umma

Adamawa: Wani mutum ya auri mata biyu a lokaci guda

Wani mutum mai matakaitan shekaru ya auri mata biyu a lokaci a jihar Adamawa.

Advertisement

Kamar yadda kuke gani, a tare da wannan mutumin da hoton shi yake a sama zaku ga matan a gefen hannun shi na hagu da dama.

An ce dai mata “ba ku ba gida, kuma in kuka yawa gida ya lakace”.

Advertisement

Muna rokon Allah ya ba su zaman lafiya da abinda lafiya zata ci.

Advertisement