Kannywood

Adam a Zango Yayi Magana Akan Iftila’in Daya Fadawa Abale a Location

Adam a Zango Yayi Magana Akan Iftila'in Daya Fadawa Abale a Location

Adam A Zango Yayi Magana Akan Karayar da Jarumi Abale Ya Samu a Hannun Sa Lokacin Daukar Film din Sanda Sannan Kuma Yayi Magana Akan film din sa Na Asin Asin.

Adam A Zango Yayi Magana Akan Film Din’sa Mai Suna Asin da Asin Sannan Yafadi Ranar da Za’a Kawo Muku Wannan Film din Na Asin da Asin Da Kuma Dalilin Daya Yasa Baza A Kawo Maku shi Yau’ba.

Abunda Yasa Baza’a Kawo Muku Film din Asin da Asin ba Shine” Abale Yana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai Amma Kuma Yasamu Matsala A Hannun Sa Kuma ba’a Gama Daukar Film din Ba.

Hakan Ne Yasa Jarumi Adam a Zango Yayi Magana Akan Lamarin Na Cewar Baza’a Kawo Muku Shi Ba Har Sai angama Daukar Film din Wato In Abale Yasamu Sauki.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Samun Matsalar Da Abale Yayi a Hannun Sa.

Back to top button