
Bidiyon yadda mutanan jahar Borno sukayiwa Gwamnan jihar Babagana Umara zulum ihun Bamayi Bamayi yana tsaka da tallata musu dan takarar Shugabancin Najeriya a karkashin inuwar jam’iyar APC Bola Ahmed Tinubu.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:
Bola Ahmad Tinubu dai shine Wanda jam’iyyar APC Mai ci ayanzu Suka tsayar domin yin takarar shugaba cin kasar Nigeria a Zaben Dake karatowa na shekarar 2023.
Daga dayan bangaren kuwa, wato PDP Atiku Abubakar ne yafito, NNPP kuma Kwankwaso.