Nishaɗi
A Duniya: kashi na 57 (Episode 57)

A yau zamu kawo muna shirin “A Duniya” kashi na 57 (Episode 57).
Kawo yanzu shirin nan na “A Duniya” ya kai kashi na hamsin da bakwai a jerin shirye-shiryen.
Bayan kun gama kallon wannan shirin, zaku iya yin sharing zuwa ga yan uwa da abokai.
Asha kallo lafiya….. Kuma ku cigaba da ziyarar Arewa Times Hausa a kowane lokaci domin samun wasu sabbin shirye-shirye.