Wasanni

Ɗan kwallon da Arsene Wenger ya fara saye a Arsenal

Nicolas Anelka shi ne dan wasan da Arsene Wenger ya fara sayo a Arsenal.

A shekarar 1997, Wenger ya sanya hannu kan matashin mai shekaru 17 daga PSG kan kudi fam 500,000.

Anelka ya shafe kaka biyu a Arsenal inda ya zura kwallaye 23 a wasanni 65 da ya buga, kafin daga bisani a sayar da shi ga Real Madrid a kan fan miliyan 22.3 a shekarar 1999.

Advertisement
Advertisement