Tsaro

Ƴan bindiga sun kashe DPO na ƴan sanda a ofis ɗin shi

Daga muka fito, sannan kuma ga Allah zamu koma – Wasu da ake zargin ƴan bindiga sun hallaka wani jami’in ɗan sanda mai suna Umar Dakingari Mohammed, DPO Nasko Division.

Advertisement

Mun samu labarin mutuwar wannan jami’in ɗan sanda ne kamar yanda wani mai amfani da shafin Facebook ya wallafa a shafin shi yau Talata.

Ga abinda mai amfani da shafin na Facebook nan ya wallafa a ƙasa;

Advertisement

Advertisement