Wasanni

Ƙasashen Da Suka Lashe Gasar Kwallon Cin Kofin Duniya A Baya

Ƙasashen da suka yi nasara a Gasar Cin Kofin Duniya ta FIFA da a baya.

Brazil: 🏆1958, 🏆1962, 🏆1970, & 🏆1994

Jamus: 🏆1954, 🏆1974, 🏆1990 & 🏆2014

Italiya: 1934 🏆1938, 🏆1982 & 🏆2006

Argentina: 🏆1978, 🏆1986 & 🏆2022

Faransa: 🏆1998 & 🏆2018

Uruguay: 🏆1930 & 🏆1950

Ingila: 🏆1966

Spain: 🏆2010

Brazil ce ta kasance kasa daya tilo da ta halarci dukkan gasar kwallon kafa ta duniya tun farkon fara gasar, inda ta lashe biyar daga cikin su.